“Barka da zuwa CR7”: Kungiyar Al-Nassr ta kasar Saudiyya, ta gabatar da Kyaftin din Portugal, Cristiano Ronaldo ga magoya bayanta a Riyadh

Kungiyar Al Nassr ta kasar Saudiyya ta gabatar da fitaccen dan wasan Portugal kuma tsohon zakaran kungiyar Manchester United Cristiano Ronaldo.