QATAR 2022: Fitattun ‘Yan Wasa 25 Da Ba Su Tafi Cin Kofin Duniya Ba

Yawancin waɗannan ‘yan wasa dai sun ji rauni ne, wasu kuma ba a ɗauke su a wannan shekarar ba, wasu kuma ƙasashen da su ke ne ba su samu damar zuwa ba.
1. Sergio Ramos2. Erling Haaland3. Mohamed Salah4. David Alaba5. Gianluigi Donnarumma6. Roberto Firmino7. Paul Pogba8. N’Golo Kante9. Thiago Alcantara10 . Kepa Arrizabalaga11. Riyad Mahrez12. Andy Robertson13. Christopher Nkunku14. Victor Osimhen15. Pierre Aubameyang16. Zlatan Ibrahimovic17. Jadon Sancho18. Timo Werner19. Recce James20. Babacar Kamara21. David de Gea22. Marco Reus23. Kim Pambe24. Yuta Nakayama25. Sadio Mane (zai shiga cikin ‘yan kallo a sitadiyan).