Nwabali Ya Samu Gagarumar Tarba A Chippa United Sakamakon Bajintar Daya Nuna A Gasar AFCON
Kungiyar kwallon kafa ta Chippa United ta wallafa a shafinta na X cewar, Nwabali na daga cikin ‘yan wasan da suka yi fice a gasar cin kofin nahiyar afrika (afcon) na shekarar 2023.