Najeriya Ta Bukaci ‘Yan Kasarta Da Ke Afirka Ta Kudu Da Su Yi Taka-Tsan-Tsan Yayin Da Hankula Ke Kara Tashi Gabanin Wasan Kwallon Kafa

Kasashen biyu dama sun dade da jure hamayya ta tsawon shekara guda, saboda su ne ke da masana’antun nishaɗi mafiya girma a Afirka, kuma kusan su ne mafiya karfin tattalin arziki a nahiyar.