KASUWA A KAI MIKI DOLE: An Yi Babban Taron ‘Yan Kasuwa A Gombe, Oktoba 30, 2022

Shirin Kasuwa a kai maki dole na wannan makon ya duba irin hobbasar da gwamnatocin jihohi ke yi wajen habbaka harkokin kasuwanci da zasu bada dama wajen kafa kamfanoni don bunkasa tattalin arzikin jihohin da ma kasa baki daya.