KASUWA A KAI MAKI DOLE: Kasuwar Baje Kolin Kayayyakin Gargajiya A Damagaram Kashi Na Biyu, Afirilu 2, 2023

A makon da ya gabata shirin kasuwa a kai maki dole ya kai ziyara a wata kasuwar baje kolin kayayyakin gargajiya da aka bude a kofar gidan raya al’adu na gargajiya da ke birnin Damagaram a jamhuriyar Nijar, a wanna makon za a ji yadda ‘yan kasuwar suka ci gaba da tattaunawa game da kayayykin da aka baje a kasuwar da kuma yanayin cinikayya a yanzu.

Saurari cikakken shirin da Tamar Abari ta gabatar: