FIFA Ta Dakatar Da Erick Alejandro Rivera Da Sabri Ali Mohamed
Yau shirin na mu na cike da labaran wasanni masu kayatarwa: Kama daga batun dakatar da wasu ‘yan wasu, zuwa batun cafanar da wasu da kuma shari’ar da wasu ke yi a kato da dai sauransu. Kar ka bari a ba ka labari.