KASUWA A KAI MAKI DOLE: Hada-Hadar Ma’adinai A Bauchi, Janairu 8, 2023

Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon ya duba batun kasuwancin  ma’adinai, musamman duwatsu…

Read More

Buhari Ya Sanya Hannu Kan Kasafin Kudin 2023

A baya, fadar shugaban kasar ta tsara kasafin kudin na bana akan naira tiriliyan 20.51.

Read More

Farashin Kayan Masarufi Ya Tashi A Najeriya – NBS

Rahoton ya kara da cewa, kilo daya na shinkafar gida ya karu da kashi 18.95, abin…

Read More

Taron Tattauna Harkokin Cinikayya Tsakanin Amurka Da Afirka

Taron na mayar da hankali ne kan yadda za a hada kai don bunkasa harkokin cinikayya…

Read More

Hukumar NRC Ta Yi Gyara a Jadawalin Lokacin Tashin Jirgin Abuja Zuwa Kaduna

A cewar Nnori, jiragen kasan yanzu za su tashi minti 30 kafin lokacin tashinsu da aka…

Read More

Ba Za Mu Soke Sabon Tsarin Cire Kudi Ba Kuma, Sannan Ba Za Mu Yi Abin Da Zai Kuntatawa ‘Yan Kasa Ba – CBN

Bankin CBN ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su kwantar da hankulansu a game da…

Read More

Abin Da ‘Yan Najeriya Ke Cewa Kan Sabon Tsarin CBN Na Takaita Kudin Da Za Iya Cirewa A Banki

Yayin da wasu ke yaba wannan sabon tsari na cire kudade a bankunan kasar, wasu kuwa…

Read More

A Fili Mu Ke Yin Gwanjon Kaya Ba Ma Zamba Cikin Aminci -Hukumar Kwastam

Hukumar kwastam ta ce a fili ta ke gudanar da gwanjan kaya kuma kowa zai iya…

Read More

Jami’an Kula Da Gidajen Gyara Halin Najeriya Sun Fito Da Wani Shirin Ilimantar Da Fursunoni 

Gidajen gyara hali a Najeriya, na ci gaba da kasancewa matattarar masu aikata laifuka mabambanta inda…

Read More

Muhawara Kan Bashin Naira Tiriliyan 71 Da Ake Bin Gwamnatin Najeriya

Watanni shida da cikar wa’adin mulkin shugaba Mohammadu Buhari, bincike ya nuna cewa jimlar basussuka da…

Read More