Farashin Kayan Masarufi Ya Tashi A Najeriya – NBS

Rahoton ya kara da cewa, kilo daya na shinkafar gida ya karu da kashi 18.95, abin da ke nufin farashin ya karu daga naira 421 a watan Nuwamban bara zuwa naira 500.80 a watan Nuwambar 2022.