Croatia ta rama kwallon da Brazil ta zura a ragarta. Wasa ya koma 1-1.
Dan wasan Brazil Neymar ne ya zura kwallon bayan da ya keta tsakanin masu tsaron bayan tawagar ‘yan wasan Croatia.