Ba Zan Yi Murabus Ba – Shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Sifaniya
Rubiales ya shiga matsala bayan da ya sumbaci wata ‘yar wasan kasar ta Sifaniya a labbanta ba tare da izininta ba a lokacin da ake bikin ba da kyautukan lashe kofin gasar mata ta duniya da kasar ta yi.