Yadda muka damke Nnamdi Kanu daga ƙasashen waje muka maido shi Najeriya – Malami

Ministan shari’a Abubakar Malami ya bayyana cewa gwamnatin Najeriya ta haɗa hannu ne da jami’an tsaro…

Read More

An kama Nnamdi Kanu shugaban kungiyar Biyafra

Raba a Facebook Tura zuwa Twitter Ofishin Ministan shari’a ya tabbatar da kama Nnamdi Kanu, shugaban…

Read More

Wani Sanatan Zamfara ya sanar da ficewa daga PDP a zauren majalisa

Raba a Facebook Tura zuwa Twitter Sanata mai wakiltar Zamfara ta Tsakiya a majalisar dattawa ta…

Read More

Yadda gara ta cinye sakandare sukutum bayan an karkatar da naira miliyan 30 ta maganin ƙwari

A wani abu mai ban-al’ajabi da ya faru jihar Ekiti, gara da zago sun kori ɗaliban…

Read More

GARGAƊIN PDP GA MATAWALLE: Idan ka koma APC za mu ƙwace kujerar gwamna a hannun ka

Jam’iyyar PDP ta gargaɗi Gwamna Bello Matawalle na Jihar Zamfara cewa idan ya koma APC zai…

Read More

BAZATA: Yari ya yi maraba da sauya sheƙar Matawalle, ya kafa masa sharuɗɗa

Tsohon gwamnan jihar Zamfara kuma jigo a jam’iyyar APC a jihar, Abdulaziz Yari Abubakar, ya yi…

Read More

Switzerland Ta Fitar Da Faransa Daga Euro 2020 Da Bugun Fenarti

Yanzu Switzerland za ta hadu da Spain wacce ta lallasa Croatia ita ma da ci 5-3.

Read More

KORONA: Gwamnati ta saka Afrika ta Kudu cikin jerin kasashen da ta yi wa katanga da Najeriya

Gwamnatin tarayya ta saka kasar Afrika ta Kudu a jerin kasashen da ta hana mutane daga…

Read More

Kotu ta yanke wa wani dattijo hukuncin zaman gidan kaso har sai bayan rai a Jigawa

A ranar Litini din da ya gabata ne kotu dake karamar hukumar Birnin Kudu a jihar…

Read More

Lale-lale maraba da zuwa APC gwamna Matawalle – Tsohon gwamna Yari

Tsohon gwamnan jihar Zamfara AbdulAziz Yari ya bayyana cewa yana maraba da shigan gwamnan jihar Bello…

Read More