Raba a Facebook
Tura zuwa Twitter
Allah ya karbi rayuwar Jamil Abdulhamid a yau Talata bayan da aka ɗaura aurensa ranar Lahadi da ta wuce.
Mamacin ya rasu bayan hatsarin mota a yau tare da amaryarsa akan hanyarsu ta zuwa babban birnin tarayya Abuja.