An Daure Wata Mata A Ingila Saboda Zubar Da Tsohon Ciki
An yanke wa wata mata ‘yar shekaru 44 hukuncin daurin shekaru sama da biyu a gidan yari a kasar Ingila ranar litinin, bisa samun ta da laifin zubar da ciki kimanin watanni takwas da daukar cikin.