QATAR 2023: Rashin Gogewa Ne Dalilin Ficewar Tawagar ‘Black Stars’ Ta Ghana Da Wuri – Manazarta

Yanzu dai tawagar kwallon kafar ‘Black Stars’ ta Ghana ta fice daga gasar cin kofin duniya ta 2022 da ake gudanarwa a Qatar, bayan da kasar Uruguay ta yi nasara a kanta da ci 2-0 a ranar Juma’a.