Zaben Anambra: Ɗan takaran APGA ta lashe ƙananan hukumomi huɗu

Raba a Facebook

Tura zuwa Twitter

Sakamakon da hukumar zaɓe ta INEC ta sanar kawo yanzu ya nuna ɗan takarar jam’iyyar APGA Charles Soludo ne ke kan gaba inda ya lashe ƙananan hukumomi huɗu

Sakamakon ƙaramar hukumar Ayamelum

APC – 2,409

APGA – 3,424

PDP – 2,804

YPP – 407

Sakamakon ƙaramar hukumar Oyi

APC – 2,830

APGA – 6,133

PDP – 2,484

YPP – 900

Sakamakon ƙaramar hukumar Awka ta kudu

APC – 2,595

APGA – 12,891

PDP – 5,498

YPP – 919

Sakamakon ƙaramar hukumar Dunukofia

APC – 1,991

APGA – 4,124

PDP – 1,680

YPP – 1,360