‘Yan sandan Paris Sun Ba Da Hakuri Kan Hatsaniyar Ranar Wasan Karshe Na Gasar UEFA
Mutane da dama ‘yan sandaN Paris suka feshe da hayaki mai sa kwallo a lokacin da aka yi wata turereniya a kofar shiga filin wasan Stade de France don kallon wasan Real Madrid da Liverpool.