Victor Osimhen Ya Lashe Kyautar Gwarzon Dan Wasan Gasar CAF
Shahararren dan wasan Nigeriya, Victor Osimhen ya zama dan wasa daga nahiyar Afirka na farko da ya lashe kyautar gwarzon dan wasan da yafi kowa zura kwallo a raga a gasar Siriya A ta kasar Italy.