UEFA Na Bincike Kan Turmutsitsin Da Ya Faru A Wasan Karshe Na Champions League
Magoya bayan Liverpool sun yi korafi kan tsaurara matakan da aka saka a kofar shiga filin wasan da kuma rashin tsari wajen shirya wasan, zargin da hukumomin Faransa suka musanta.