Real Madrid Ta Bi Sahun Liverpool Wajen Yin Korafi Kan Yadda Aka Shirya Wasan Karshe Na Champions League
A farkon makon nan Liverpool ita ma ta shigar da nata karan inda ta soki hukumomin Faransa kan yadda suka tsara wasan, suna masu ikirarin cewa hukumomin ba su shirya da kyau ba.