Najeriya Ta Doke Kamaru Da Ci 1 – 0 Yayin Da Abin Yayyafa Ruwa Ya Daina Aiki Ana Tsakiyar Gasar Sada Zumunta Jiya
Najeriya ta doke Kamaru da ci daya da nema a wani wasan sada zumunta da aka yi jiya Jumma’a, biyo bayan wata dama da Andre-Frank Zambo Anguissa na kulob din Fulham ya bayar.