Raba a Facebook
Tura zuwa Twitter
Wasu ‘yan bindiga sun sace wasu mata 13 ma’aikatan ƙaramar hukumar Zaria da ke jihar Kaduna a lokacin da suke tafiya a cikin wata mota kirar Bus.
Lamarin ya faru ne a ranar Litinin da karfe 5 na yamma a tsakanin Giwa da Zaria.
-
Facebook
Twitter