Klopp Na Dari-darin Saka Salah, Van Dijk A Wasansu Da Wolverhampton
Klopp na nuna shakkun saka ‘yan wasan ne yayin da kungiyar ta Liverpool ke shirye-shiryen karawa da Real Madrid a wasan karshe na UEFA Champions League a ranar 28 ga watan Mayu da za a yi a birnin Paris na kasar Faransa