Ibrahim Attahiru, sabon shugaban rundinar sojoji ya mutu a hatsarin jirgi

Raba a Facebook

Tura zuwa Twitter

Jirgin saman rundinar sojin Najeriya ɗauke da shugaban Hafsan Sojojin ƙasq, Ibrahim Attahiru, da wasu manyan hafsoshin sojan Najeriya ya yi hadari.

Rahoton dake fitowa daga Kaduna sun ce babu wanda ya rayu a cikin jirgin.

Bayanai sun ce jirgin ya faɗi ne a filin jirgin saman Kaduna da misalin ƙarfe 6 na yammacin yau Juma’a yayin da ake ruwan sama kamar da bakin ƙwarya.

Ku dakace mu…