Raba a Facebook
Tura zuwa Twitter
Tsohon shugaban ƙasa na mulkin soja, Ibrahim Babangida ya roƙi hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) da ta daina bijirewa umarnin kotu.
IBB ya faɗi hakan ne a wata hira da yayi da gidan talabijin na Arise a yau Juma’a .
Babaginda ya ce hukumar wadda aka ƙirƙiro a lokacin gwamnatinsa ya kamata ta daina sabawa umarnin kotu.