Da Ɗumi-Ɗumi: Jami’o’in Najeriya za su ƙara shiga sabon yajin aiki

Raba a Facebook

Tura zuwa Twitter

Shugaban kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) na ƙasa, Farfesa Emmanuel Osodeke, ya bayyana damuwarsa kan hanya da kuma yadda gwamnatin tarayya ke tafiyar da bukatun jami’o’in cikin rashin gaskiya. Shi, tare da sauran shugabannin kungiyar, sun bayyana rashin jin daɗinsu a wani taron manema labarai a Abuja ranar 15 ga Nuwamba, 2021.

Ƙungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) ta bayar da wa’adin makonni uku ga Gwamnatin Tarayya da ta magance duk wasu batutuwa kamar yadda aka amince da su a cikin yarjejeniyar Disamba 2020.

  • Facebook

    Twitter

Labarin bayaDa Ɗumi-Ɗumi: Wata motar ɗalibai daga Katsina ta yi hatsari a hanyar Abuja

Hausa Daily Times ingantacciyar kafar yaɗa labarai ce da ke da ƙwararrun ma’akata ƙarƙashin jagorancin ƙwararrun ƴan jarida.