Raba a Facebook
Tura zuwa Twitter
Biyo bayan yaɗa labarin ƙarya game da mutuwar tsohon ɗawasan kwakiwayo, shugaban hafsan sojoji na ƙasa Manjo Janar Faruk Yahaya ya kai ziyara gidan Samanja Mazana Fama.
Jaridar Daily Nigerian ta ruwaito babban hafsan ya yi wa tsohon ɗan wasan kyautar naira miliyan biyu.
Kyautar ta isa gareshi ta wakilai da hafsan ya tura a madadinsa.