Cibiyar Yoshi Za Ta Yi Atisaye a Najeriya. *Dubban Mutane a London Sun Yi Bukin Nasarar Ingila a Gasar Euro 2022 *Makomar Osimhem

Ga dukkan alamu bangaren kwallon kafa a Najeriya zai samu bakuncin Yoshi Football Academy da ke…

Read More

Gasar Cin Kofin Afurka Ta 2025: Najeriya Na Son Zama Mai Masaukin Baki *Odegaard Ya Zama Sabon Kyaftin Din Arsenal *Da karin labarai

Yayin da damar karbar bakuncin garsar cin kofin Afurka ta 2025 ke neman kubucewa ma kasar…

Read More

Wani Kulob Na Zawarcin Abdul Baba Rahman Na Chelsea

Ga dukkan alamu, ana dada neman cinikin dan wasan Chelsea din nan dan asalin kasar Ghana,…

Read More

‘Yar Tseren Gudu Daga Nijar Ta zo Ta Hudu A Tseren mita 200 A Gasar Tseren Gudu Na Duniya

Wannan dai, shine karo na farko da Amina Seyni da ke rike da kambun tseren mita…

Read More

‘Yar Najeriya Tobi Amusan Ta Kafa Sabon Tarihi A Tseren Fanfalaki Na Mita 100. *Mai yiwuwa Lionel Messi ya sake komawa Barcelona

Kamar yadda ta saba, Najeriya ta sake burgewa a idon duniya, bayan da ‘yar kasar, Tobi…

Read More

WASANNI A TAKAICE * A kwallon kafa na Matan Afurka, Morocco ta buge Najeriya *’Yar gudun nan ta Nijer, Amina Seyni, ta sake burgewa

Kasar Morocco mai masaukin baki ta lallasa Najeriya mai rike da kofi a kwallon kafa na…

Read More

Buhari Ya Jinjinawa Super Falcons Kan Samun Gurbin Zuwa Gasar Cin Kofin Duniya Ta Mata

Kasashen Australia da New Zealand ne za su karbi bakuncin gasar ta cin kofin duniya ta…

Read More

Su Wane Ne ‘Yan Wasan Kwallon Golf Mafiya Dukiya a Duniya?

Yau fagen labaran wasannin, a maimakon labarin shahara a fafatawar da ake yi kawai, zai fi…

Read More

Ana Kan Gwabzawa a Kwallon Kafa Na Matan Turai a Ingila

Yayin da matan Turawa ke can Ingila su na gwabzawa a gasarsu ta Turai, a Afurka…

Read More

Raheem Sterling Zai Koma Chelsea

Ana fatan za a kammala cinikin dan wasan gabanin kungiyar ta Chelsea ta fara rangadin wasannin…

Read More