Su Wane Ne ‘Yan Wasan Kwallon Golf Mafiya Dukiya a Duniya?
Yau fagen labaran wasannin, a maimakon labarin shahara a fafatawar da ake yi kawai, zai fi mai da hankali ne kan shahara wajen mallakar dukiyar da ake samu wajen daya daga cikin wasannin, wato Golf.