Bayan Zamfara, Sojoji sun kashe ƴan-fashin daji sama da 50 a Kaduna

Raba a Facebook

Tura zuwa Twitter

Rahottani sun ce rundunar sojin sama ta samun gagarumar nasara a wasu a hare haren jiragen sama da suka kai wa sansanonin ƴan fashin daji da ke jihar Zamfara da kuma Kaduna.

Jaridar PRNigeria ta ruwaito cewa jiragen saman sojojin sun kai hari a sansonin ƴan fashin dajin dake dajin Ƙawara a ƙaramar hukumar Igabi da ke jihar Kaduna.

Wata majiyar tsaro ta ce ‘yan fashin dajin kusan hamsi ne suka hallaka a hare haren ta sama a ƙarshen mako.

  • Facebook

    Twitter

Labarin bayaYanzu-Yanzu: Ƴan bindiga sun sace wani magidanci da ƴarsa a Bakori

Hausa Daily Times ingantacciyar kafar yaɗa labarai ce dake da ƙwararrun ma’akata ƙarƙashin jagorancin ƙwararrun ƴan jaridu.