Ba a ga wata ba a Malaysia

Raba a Facebook

Tura zuwa Twitter

Hukumomi a ƙasar Malaysia sun ayyana ranar Alhamis a matsayin ɗaya ga watan Shawwal, wato ranar da za a yi hawan Sallah.

Hakan ya biyo bayan rashin ganin jinjirin watan Shawwal a yau Talata.

An umarci al’ummar musulmi mazauna ƙasar da su gudanar da Azumi ran Laraba, wanda zai kasance 30 ga watan Ramadan.