An Yi Jana’izar Tsohon Dan Wasan Kano Pillars Musa Kofarmata Da Ya Rasuwa Ranar Talata
Dan wadan kwallon kafa Kofarmata da yayi wasa a wasu kasashe waje ya rasu da yammacin jiya Talata a garinsa Kano bayan ‘yar gajeruwar jinya, yana da shekaru 34 da haihuwa.