Raba a Facebook
Tura zuwa Twitter
Hukumomi a ƙasar Saudi Arabia sun sanar da cewa a sabuwar shekarar musulunci da za mu shiga ba za ƙayyada yawan baƙi da za su shigo ƙasar gudanar da ibadan Umarah ba.
Ma’ikatar Hajji da Umarah ta ƙasar ce ta fitar da wannan sanarwa a ranar Alhamis kamar yanda shafin Haramain Sharifain ya ruwaito.
-
Facebook
Twitter