KASUWA A KAI MIKI DOLE: Yadda Matsalar Karancin Kudade Ta Shafi Harkar Kasuwanci A Babbar Kasuwar Bodija Da Ke Ibadan, 09 Afrilu, 2023

Harkokin kasuwanci da dama sun tagayyara bayan da hukumomin Najeriya suka sauya wa wasu daga cikin kudaden kasar fasali, lamarin da ya haifar da karancin kudaden a hannun jama’a.