Ba Za Mu Soke Sabon Tsarin Cire Kudi Ba Kuma, Sannan Ba Za Mu Yi Abin Da Zai Kuntatawa ‘Yan Kasa Ba – CBN
Bankin CBN ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su kwantar da hankulansu a game da tsarin saboda an yi ne don ci gaban kasa, ba wai don kuntatawa al’umma ba.