Shugaban Ghana Ya Bukaci Kungiyar EU Ta Kara Himma Wajen Taimakawa Kasashe Masu Tasowa

Shugaban kasar Ghana Nana Addo Dankwa Akufo-Addo, ya bukaci kungiyar Tarayyar Turai da ta kara himma wajen taimaka wa kasashe masu tasowa don jure barnar da annobar cutar coronavirus tayi.