Senegal, Netherlands Za Su Gwada Kaimi Bayan Kaye Da Qatar Ta Sha A Hannun Ecuador
A ranar Lahadi aka bude gasar ta cin kofin duniya a Qatar, inda mai masaukin bakin ta sha kaye a hannun ‘yan wasan Ecuador da ci 2-0 a wasan farko da aka buga a gasar.