Da Ɗumi Ɗumi: Gwamnati ta gano Sojoji na son yiwa Buhari juyin mulki

Raba a Facebook

Tura zuwa Twitter

Gwamnatin tarayya ta zargi wasu sojoji da yunƙurin yiwa gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari juyin mulki.

Majiyarmu ta DW ta ruwaito wannan labarin ya fito ne bayan taron majalisar tsaron kasa da aka yi a fadar shugaban kasa da ke Abuja.

Da fari dai sojojin kasar sun yi gargadi a kan duk wani yunkuri mai kama da wannan, suna mai cewa ba za su yi hakan ba.