Bayan gwabza arangama, Gwamnan Gombe da Sanata Goje sun sasanta saɓanin su

Watanni bayan mummunar gaba da saɓanin siyasa ya shiga tsakanin Gwamna Inuwa Yahaya da Sanata Ɗanjuma…

Read More

HARAJIN KAYAN ZAƘI: Gwamnati za ta ƙara haraji kan lemun kwalba, na gwangwani da na kwali

Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da cewa za ta ƙara wa lemun zaƙi harajin kashi 10%, lamarin…

Read More

Matasa su daina tunanin yin ilmi don samun aikin gwamnati -Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya shawarci matasan Najeriya cewa su yi watsi da tsohuwar al’adar yin ilmi…

Read More

MATSALAR TSARO: Ba kafa Ƴan sandan jihohi ne mafita ba – Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya sake jaddada rashin amincewar sa da kafa ‘yan sandan jihohi a ƙasar…

Read More

Yadda gogarman da ya fi wawurar kuɗaɗen hukumar NDDC ya koma APC, kafin a miƙa wa Buhari rahoton kwamitin bincike

Yayin da makonni biyu da suka gabata Shugaba Muhammadu Buhari ya sha alwashin cewa duk wanda…

Read More

‘Kada in faɗi wanda nake so, gobe a neme shi a rasa, yin shiru yafi zame min Alkhairi’ – Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa bashi da ɗan takara ɗaya da zuciyarsa ta raja’a…

Read More

Ɗan takarar gwamnan Kano AA Zaura zai tallafa wa dalibai ƴan asalin jihar Kano da tallafin kuɗi har naira Miliyan 200

Gidauniyar Ɗan takarar gwamnan jihar Kano AA Zaura Foundation ta sanar da ware wasu har naira…

Read More

RASHIN TSARO A ZAMFARA: Yadda mutanen Ɗansadau suka shafe watanni biyu ba a kai masu hari ba

Al’ummar Ɗansadau da ke cikin Ƙaramar Hukumar Maru sun yi bikin cika watanni biyu da ƙulla…

Read More

KORONA: Amurka ta yi wa mutum miliyan 70 rigakafin Korona

Shugaban kasar Amurka Joe Biden ya bayyana cewa gwamnati ta yi wa mutane akalla miliyan 70…

Read More

Ƴan sanda sun ceto mutum 97 a Zamfara

Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara sun ceto mutum 97 dake tsare a hannun ‘yan bindiga a…

Read More