La Liga: Rikicin Isra’ila Da Hamas Ya Sa Granada Ta Ajiye Dan Wasanta Weissman

Kungiyar ta Granada da ke buga gasar La Liga, ta ajiye dan wasan ne dan asalin…

Read More

Babu Tabbacin Messi Na Cikin ‘Yan wasan Farko a Karawar Argentina Da Peru

A wani labari kuma, ana ta caccakar dan wasan Brazil Neymar, saboda zargin sa da rashin…

Read More

Mbappe Ya Kai Faransa Ga Gaci

Gabanin wannan wasa, an yi ta yamadidin cewa tauraruwar Mbappe mai shekaru 24 ta daina haskawa…

Read More

Hukumar Kwallon Kafa Ta Ghana (GFA) Ta Sabunta Wa’adin Shugabanta

A wani zabe da aka gudanar a babban taron hukumar a yankin arewacin kasar, Okraku ya…

Read More

FIFA Ta Fitar Da Kasashen Da Za Su Karbi Bakuncin Gasar Cin Kofin Duniya Ta 2030

Wani muhimmin abin burgewa na hadin nahiyoyi uku da ba a taba ganin irinsa ba shi ne, yadda za a…

Read More

Osimhen Ya Yi wa Kungiyarsa Ta Napoli Yaji

Kwantiragin Osimhen zai kare a shekarar 2025, amma akwai rahotanni da ke nuna cewa mai yiwuwa…

Read More

Rashford Ya Yi Hatsarin Mota

Hotunan da aka yada a shafukan sada zumunta, sun nuna motar ta Rashaford ta lalace.

Read More

Yadda Aka Tarbi Ronaldo A Iran

An ji mutanen da suka yi dandazo a babban zauren otel din Espinas Palace, suna ta…

Read More

An Dakatar Da Paul Pogba Kan Zargin Amfani Da Kayan Kara Kuzari

Za a sake wani gwajin na biyu domin tabbatar da na farko, idan kuma har aka…

Read More

Shugaban Hukumar Kwallon Kafar Sifaniya Luis Rubiales Ya Yi Murabus

Rubiales ya kuma sanar da ajiye aikinsa na hukumar UEFA inda yake rike da mukamin mataimakin…

Read More