Karawar Villareal, Juventus A Gasar UEFA

Kocin kungiyar Unai Emery zai yi Rashin dan wasa Gerard Moreno, amma kuma zai iya dogaro…

Read More

Wasannin UEFA Da Za A Buga A Wannan Mako

Wani babban wasa da masu sha’awar kwallon kafa suka kasa suka tsare shi ne wasan Atletico…

Read More

Duk Da Fenaritin Da Ya Zubar, Messi Ne Zakaran Kwallon Kafa Na Duniya – Xavi Hernandez

Messi ya zubar da bugun ne a daidai lokacin da wasa ya yi zafi kuma babu…

Read More

UEFA: Karawar Paris Saint Germain Da Real Madrid

PSG na kokarin ganin ta kai ga matsayin lashe kofin gasar a karon farko yayin da…

Read More

Super Bowl: Rams Ta Doke Cincinnati Bengals Da Ci 23-20

Rabon da kungiyar ta Rams ta lashe kofin gasar ta Super Bowl tun shekaru 22 da…

Read More

Najeriya Za Ta Fara Karawa A Wasan Tseren Dusar Kankara A Beijing

 A karon farko, Najeriya ta shiga wasan gudu mai dogon-zango na tsere a dusar kankara, a…

Read More

NFF Ta Ce Eguavoen Ya Ci Gaba Da Horar Da Super Eagles, Ta Nada Amuneke Mataimakinsa

Sai dai sanarwar ta hukumar kwallon kafar ta Najeriya ba ta ambaci makomar Jose Peseriro da…

Read More

Yadda Birnin Dakar Ya Barke Da Murna Bayan Nasarar Senegal A AFCON

Jama’a da dama sun yi ta rera wakoki suna yawo a birnin don nuna farin cikinsu…

Read More

Senegal Ta Lashe Kofin Gasar AFCON A Karon Farko

An ga Mane da ya buga fenariti ta karshe da ta ba Senegal nasara, yana ba Salah…

Read More

Kamaru Ta Lashe Matsayi Na Uku A Gasar AFCON

Wani abin mamaki a wasan shi ne Burkina Faso ce ta zura kwallaye uku a ragar…

Read More