Raba a Facebook
Tura zuwa Twitter
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya kori Sanata Basheer Mohammed, Darakta Janar na Hukumar Hana Fataucin Mutane ta Ƙasa (NAPTIP).
An kori Mohammed ne cikin ƙasa da watanni huɗu da ya karbi ragamar hukumar daga hukumar kula da ƴan gudun hijira da baƙin haure.
-
Facebook
Twitter