Gwamnan jihar Kebbi ya yiwa mataimakinsa ta’aziyya

Mataimakin gwamnan jihar kebbi, Dr Sama’ila Yombe Dabai ya karbi baƙoncin Gwamnan jihar Abubakar Atiku Bagudu…

Read More

Layin Dogon Kano Zuwa Kaduna Zai Samar Da Guraban Aiki 20,000 – Ameachi

Hakan na nufin idan an kammala aikin, za a samu hanyar sufurin jirgin kasa tun daga…

Read More

Euro: Bukayo Saka Ya Nemi Afuwa, Ya Maida Martani Ga Masu Sukar Shi

Dan wasan Ingila Bukayo Saka ya nemi afuwar al’umar kasar Ingila saboda fenaritin da ya zubar…

Read More

Alkali ya daure wasu mata da suka gwabgwabje bakunan juna a Mararraban Abuja

Kotu a Mararaba dake jihar Nasarawa ta yanke wa wata Uwa mai suna Onyenye da’yarta Gift…

Read More

Masu Gidan Rana, Daga Muazu Muazu

Kashi 98 cikin dari na rayuwar kowanne mutum a wannan duniya ta dogara ne akan kudi.…

Read More

Soja ya bindige budurwarsa a dalilin zargin tana yi masa yankan baya

Rundunar ‘yan sandan jihar Bayelsa ta bayyana cewa ta tsinci gawar wata yarin mai suna Jennifer…

Read More

Majalisar Tarayya ta yi fatali roƙon a saka Bauchi cikin rukunin jihohi masu arzikin man fetur

Majalisar Tarayya ta ƙi amincewa da roƙon da wani mamba ya yi, wanda ya karanta buƙatar…

Read More

Majalisar Dattawa ta amince Buhari ya ciwo bashin dala biliyan 8.3 da fam miliyan 490 daga bankuna da cibiyoyin hada-hada kusan 12

Majalisar Dattawa ta amince wa Shugaba Muhammadu Buhari ciwo bashin gudanar ayyukan raya ƙasa har na…

Read More

EFCC ta buɗe manhajar da za a riƙa kwarmata mata inda kadarorin ɓarayin gwamnati su ke

Shugaban Hukumar EFCC Abdulrasheed Bawa ya ƙaddamar da buɗe sabuwar manhaja, wato ‘app’ wanda jami’a za…

Read More

An fara kawo sabbin jiragen yaƙi da gwamnatin Buhari ta sayo

Raba a Facebook Tura zuwa Twitter Rundinar Sojin sama ta ce rukunin farko na jiragen yaƙi…

Read More