Yadda Tashin Farashin Siminta Ke Janyo Cikas Ga Masu Harkar Gine-gine a Najeriya
Kamfanin Dangote na da kashi 60.6 wanda mallakar Aliko Dangote ne, mutumin da ya fi kowa arziki a nahiyar Afirka. Sai Lafarge da ke da kashi 21.8 yayin da BUA ke da kashi 17.6