Ba Mu Aikata Wani Laifi Ba, A Shirye Muke Mu Ba EFCC Hadin Kai – Dangote

Kamfanin na Dangote ya kara da cewa har ya turawa EFCC wasu bayanai a mataki na farko, amma jami’an hukumar suka ki karbar bayanan suka kuma matsa cewa sai sun kai ziyara hedkwatar kamfanin.