Jose Peseiro, Dan kasar Portugal, Zai Zama Mai Horar Da Super Eagles *Akwai wasu karin labaran wasanni

Hukumar kwallon kafar Najeriya NFF, ta cimma daidaito da dan kasar Portugal, Jose Peseiro, domin kasancewa sabon mai horar da ‘yan wasan kasar na Super Eagles.