Ƴan bindiga sun sako sauran ɗaliban Kwalejin Gandun Daji na Kaduna

Rahotanni dake fitowa daga Kaduna na bayyana cewa ƴan bindiga sun sako ragowar ɗaliban Kwalejin Gandun Daji ta Tarayya dake Afaka, Mando Kaduna.

Majiyar mu ta jaridar Daily Trust ta ruwaito ƴan bindigan sun sako ragowar ɗaliban su 27 waɗanda suke tsare da su bayan shafe watanni a hannun su.

Ƙarin bayani na tafe…..