‘Yan Najeriya Sun Yi Barazanar Yin Bore Kan Wa’adin Canjin Kudi

‘Yan Najeriya sun yi barazanar yin bore muddin gwamnatin kasar ta gaza daukar matakin dakatar da babban bankin kasar CBN kan wa’adin da ya bayar na daina karba da kuma amfani da tsoffin takardar kudin da aka canja.