Wane Irin Tasiri Halaand Zai Yi A Kungiyar Manchester City?
Ana kallon Haaland wanda dan asalin kasar Norway da Kylian Mbappe na kungiyar PSG, a matsayin matasan ‘yan wasan da za su maye gurbin Lionel Messi da Cristiano Ronaldo a fagen wasan kwallon kafa.