Tennis: Frances Tiafoe, Ba’amurke Dan Asalin Kasar Saliyo Ya Fitar Da Rafael Nadal A Gasar US Open

Tiafoe shi ne na 26 a iya buga kwallon Tennis a duniya, yayin da Nadal shi ne na uku. Iyayen Tiafoe ‘yan asalin kasar Saliyo ne da suka yi kaura zuwa Amurka.